An tabbatar da bullar cutar kyandar biri a Guinea Bissau
Hukumar kwastam ta Najeriya ta kulla yarjejeniyar amfani da fasahar zamani da ofishin cinikayya mara shinge tsakanin kasashen Afrika domin saukaka shige da ficen kaya a kasar
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta kaddamar da aikin gyaran wasu manyan hanyoyi mota a wasu yankuna na jihar Borno
Tawagar jami’an lafiya ta Sin ta kafa cibiyar horar da ma’aikatan jinya a Saliyo
Adadin mata dubu 5,200 ne suka amfana da tallafin naira dubu 50 kowanne domin fadada sana’o’insu a jihar Kano