Hukumar kwastam ta Najeriya ta kulla yarjejeniyar amfani da fasahar zamani da ofishin cinikayya mara shinge tsakanin kasashen Afrika domin saukaka shige da ficen kaya a kasar

09:15:49 2026-07-06