Sin da Amurka sun fara tattaunawa kan tattalin arziki da cinikayya a Kuala Lumpur
Kasar Sin ta nemi Amurka ta dakatar da hare-haren shafin intanet kan muhimman kayayyakinta nan take
An kebe ranar 25 ga Oktoba a matsayin ranar tunawa da kawo karshen mulkin mallakar Japan a yankin Taiwan
Ministan harkokin wajen Sin zai halarci taron dandalin tattaunawa da cudanya kan inganta jagorancin duniya
Firaministan Sin zai ziyarci Singapore tare da halartar taron shugabanni kan hadin gwiwar gabashin Asiya a Malaysia