Gwamnatin tarayyar Najeriya ta kaddamar da aikin gyaran wasu manyan hanyoyi mota a wasu yankuna na jihar Borno
Tawagar jami’an lafiya ta Sin ta kafa cibiyar horar da ma’aikatan jinya a Saliyo
Amurka ta sanar da janye dakarunta daga Najeriya
Gwamnatin jihar Sakkwato ta kashe Naira biliyan 7.7 wajen sayo takin zamani domin rabawa ga manoman jihar kyauta
An bude ofishin hedkwatar ECOWAS da Sin ta gina