Adadin wadanda suka harbu da cutar Ebola a janhuriyar dimokaradiyar Congo ya kai mutum 1,000
Gwamnatin jihar Sokoto ta nan daf da kammala aikin sanya wutar solar mai karfin mega 4.2 a hukumar samar da ruwa ta jihar.
Membobin kungiyar kasashen Sahel sun bayyana goyon bayansu ga Nijar dangane da harin filin jirgin saman kasar
Adadin wadanda suka harbu da cutar Ebola a DRC ya karu zuwa mutum 933
Harbe-harben bindiga a filin jirgin saman Nijar ya hallaka mutane 13