Rundunar ’yan sandan Najeriya ta kaddamar da sabon tsarin sintiri domin hana ’yan ta’adda kaura zuwa jihohin da ake da zama lafiya
Gwamnatin jihar Sokoto ta nan daf da kammala aikin sanya wutar solar mai karfin mega 4.2 a hukumar samar da ruwa ta jihar.
Membobin kungiyar kasashen Sahel sun bayyana goyon bayansu ga Nijar dangane da harin filin jirgin saman kasar
Harbe-harben bindiga a filin jirgin saman Nijar ya hallaka mutane 13
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta bukaci samun hadin kai tsakanin kafofin yada labarai da hukumomin tsaron kasar