Dakarun sojin ruwan Najeriya da na kasar Faransa sun kammala atisayen hadin gwiwa a Legas
Gwamnatin jihar Taraba ta kaddamar da kundin shirin zaman lafiya na tsawon shekaru biyar
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya ce akantoci suna da tasirin gaske wajen tabbatar da gaskiya da daidaito a ma`aikatun gwamnati da kamfanoni masu zaman kansu
Ma`aikatar ilimi ta jihar Borno ta tabbatar da cewa a kalla ajujuwa sama da dubu 5 ne `yan boko haram suka lalata a jihar
Masanin Kenya: Taron kolin mata ya shaida alkawarin Sin na inganta hakkin mata