Dakarun sojin ruwan Najeriya da na kasar Faransa sun kammala atisayen hadin gwiwa a Legas
Kakakin hukumar ’yan sandan tsaron tekun kasar Sin ya yi jawabi kan kutsen jiragen ruwan Philippines a Tiexian Jiao
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya ce akantoci suna da tasirin gaske wajen tabbatar da gaskiya da daidaito a ma`aikatun gwamnati da kamfanoni masu zaman kansu
Sin na maraba da dukkanin matakai na dawo da zaman lafiya a Gaza
Masanin Kenya: Taron kolin mata ya shaida alkawarin Sin na inganta hakkin mata