AU ta taya Patrick Herminie murnar lashe babban zaben Seychelles
AU ta yi kira da a kai zuciya nesa yayin da ake fuskantar matsalolin siyasa a Madagascar
Dakarun sojin ruwan Najeriya da na kasar Faransa sun kammala atisayen hadin gwiwa a Legas
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya ce akantoci suna da tasirin gaske wajen tabbatar da gaskiya da daidaito a ma`aikatun gwamnati da kamfanoni masu zaman kansu
Ma`aikatar ilimi ta jihar Borno ta tabbatar da cewa a kalla ajujuwa sama da dubu 5 ne `yan boko haram suka lalata a jihar