EU ta bukaci da a yi kwaskwarima ga tsarin shari’a da dokokin da suka shafi zabe a Najeriya kafin babban zaben kasar na 2027
AU ta kaddamar da wani shiri na shekaru 10 don inganta ilimi a Afirka
Gwamnan jihar Borno ya isa jamhuriyyar Nijar don tattauna batun tsaron kan iyaka
Afirka ta Kudu ta nemi Isra'ila ta gaggauta sakin masu fafutuka na tawagar jiragen ruwa da suka nufi Gaza
Manyan jami’an kasashen Afirka suna fatan fadada hadin gwiwa da kasar Sin