Dubban mutane ne suka sami damar halartar bikin Maukibin darikar Kadiriyya ta bana a Kano
EU ta bukaci da a yi kwaskwarima ga tsarin shari’a da dokokin da suka shafi zabe a Najeriya kafin babban zaben kasar na 2027
Hukumar kwastam a tarayyar Najeriya ta kame wasu kwantainoni makare da kakin soja da na sauran jami’an tsaro
Afirka ta Kudu ta nemi Isra'ila ta gaggauta sakin masu fafutuka na tawagar jiragen ruwa da suka nufi Gaza
Manyan jami’an kasashen Afirka suna fatan fadada hadin gwiwa da kasar Sin