EU ta bukaci da a yi kwaskwarima ga tsarin shari’a da dokokin da suka shafi zabe a Najeriya kafin babban zaben kasar na 2027
AU ta kaddamar da wani shiri na shekaru 10 don inganta ilimi a Afirka
Xi da takwaransa na Bangladesh sun taya juna murnar cika shekaru 50 da kulla alakar kasashensu
Jami'in MDD: Kayataccen hutun "Golden Week Plus" na kasar Sin ya nuna tasirin yawon bude ido a duniya
Hukumar kwastam a tarayyar Najeriya ta kame wasu kwantainoni makare da kakin soja da na sauran jami’an tsaro