Kamfanin Sin ya kammala ayyukan inganta filin jirgin saman kasa da kasa na Guinea-Bissau
Gwamnatin tarayyar ta ce yanzu Najeriya ta fi bukatar hadin kan al`umma akan komai domin shi ne sinadari ci gaba da kuma zaman lafiya
Adadin wadanda suka mutu sanadiyyar zazzabin lassa a Nijeriya ya karu zuwa 237
Taron kungiyar kasashen musulmi zai kara haskaka hanyoyin samun zaman lafiya da fahimta a tsakanin mabiya addinai daban daban
Rundunar sojin Najeriya ta tabbatar da ci gaba da samun gagarumin nasara wajen murkushe ‘yan ta’adda a shiyyar arewa maso gabas