Kafar Kenya: Nahiyar Afirka ba za ta kasance karkashin danniyar kasashen yamma ba
Najeriya ta ki amincewa ta karbi bakin hauren da Amurka ta kora
An yankewa tsohon firaministan Chadi hukuncin daurin shekaru 20 a gidan kurkuku
Gwamnatin jihar Kano ta yi alkawarin kara kirkiro da damarmakin samar ayyukan yi ga matasan jihar
Jakadan kasar Sin a Najeriya ya gana da ministar kula da masana’antu da cinikayya da zuba jari ta kasar