Xi: A hada kai wajen gina al'ummar bai daya ta Asiya-Pasifik
Xi ya gabatar da rubutaccen jawabi ga taron kolin shugabannin masana’antu da kasuwanci na APEC
Sin da Amurka suna taimaka wa juna da samun wadata tare
Sin ta fitar da jerin sakamakon tattaunawar tattalin arziki da cinikayya da tawagar kasar da ta Amurka suka cimma
Xi Jinping: Sin da Amurka za su iya hada kai don sauke nauyin dake wuyansu na manyan kasashe da daukar ainihin matakai