Rundunar tsaron Najeriya ta bukaci samun hadin kan kafofin yada labarai domin tabbatar da nasarar yaki da ’yan ta’adda
Gwamnatin Jigawa ta ce za ta kara ninka adadin jarin da take sakawa bangaren ilimi a jihar
Sin da Ghana na fadada hadin gwiwa a bangaren ciniki da zuba jari
Gwamnatin jihar Kano ta ce za ta cigaba da gudanar da harkokinta a bude domin al’umma su san yadda ake sarrafa kudaden su
Za a rinka fitar da adadin ruwa cubic mita 550 a duk sakan daya daga madatsar ruwan Goronyo dake Sakkwato