Kasar Sin ta samu karuwar sama da kaso 50 na baki masu shiga kasar ba tare da visa ba cikin watanni 8 na farkon bana
Kasar Sin ta yi kira da a karfafa goyon bayan tsarin tafiyar da harkokin duniya
Ministan harkokin wajen Morocco zai kawo ziyara kasar Sin
Kuri’ar jin ra’ayin jama’a ta CGTN: Baje kolin Sin da ASEAN ya fadada matsayar bai daya ta cudanyar sassa daban daban
Yakin haraji da cinikayya ba zai gurgunta fifikon da Sin ke da shi a fannin raya masana’antun sarrafa hajoji da kasar ta gina a tsawon lokaci ba