Sin da Ghana na fadada hadin gwiwa a bangaren ciniki da zuba jari
Za a rinka fitar da adadin ruwa cubic mita 550 a duk sakan daya daga madatsar ruwan Goronyo dake Sakkwato
Majalisar ba da shawarwari ta Libya ta yi maraba da sabuwar yarjejeniyar Tripoli
Sudan ta soki takunkuman da Amurka ta kakaba wa wasu ‘yan kasar da kamfanoni
Dubban musulmi ne a kano suka gudanar da bikin Takutaha domin nuna murnar zagayowar ranar haihuwar fiyayyen halitta