Xi Jinping: Tuna tarihi da martaba ’yan mazan jiya martaba zaman lafiya da gina makoma mai kyau
An gudanar da bikin murnar cika shekaru 80 da samun nasarar yakin da al’ummar Sin suka yi da mamayar dakarun kasar Japan da yakin duniya na kin tafarkin murdiya a Beijing
Xi Jinping ya gaida sassa daban-daban wadanda suka halarci bikin tunawa da cika shekaru 80 da yakin da Sinawa suka yi da mamayar dakarun kasar Japan
Xi Jinping ya yi musabaha da tsoffin sojojin da suka taba shiga yakin kin mamayar dakarun kasar Japan
Sin ta gudanar da gagarumin bikin duba faretin soja a filin Tian’anmen dake birnin Beijing