Afirka ta Kudu ta matsa kaimi wajen ganin an cimma matsaya kan karin harajin Amurka da ke shirin fara aiki
Shugaban Najeriya ya jinjinawa kungiyar D'Tigress bisa nasarar lashe kofin kwallon kwando na Afirka karo na biyar a jere
Gwamnatin jihar Kano ta ware makudan kudade domin gyara kasuwannin da ake hada-hadar kayayyakin tarihi da al’adu
Najeriya da jamhuriyyar Benin sun amince da bin tsarin cinikayya na hadin gwiwa domin habakar arzikinsu
Fara gasar kwallon kafa ta “CHAN 2024” ta faranta wa jama’a rai a gabashin Afirka