An samu bullar annobar cutar ciwon Saifa ga dabbobi a jihar Zamfara dake arewa maso yammacin Najeriya
Sin da AU sun cimma nasarori a fannonin diflomasiyya da tattalin arziki
Ministan sadarwa ya dage dakatarwar da aka yi wa gidan talabijin na Canal 3 da shugaban labarunsa
Mahukunta: An kashe mutane 18 tare da jikkata 5 a wani hari da dakarun sa kai suka kai a wani kauye a yammacin Sudan
Hedikwatar tsaron Najeriya: ’Yan ta’adda daga kasashen waje ne ke da alhakin kai harin wasu rundunonin tsaro na kasa kwanan nan