Mahukunta: An kashe mutane 18 tare da jikkata 5 a wani hari da dakarun sa kai suka kai a wani kauye a yammacin Sudan
Gwamantin Najeriya za ta gudanar da bincike game da yawaitar hadarrukan tankokin man fetur a kasar
Jami’o’in Sin da Najeriya sun yi kira da a yaukaka fahimta tsakanin al’adun kasashe masu tasowa
A kalla mutane 77 ne suka mutu bayan hatsarin wata motar dakon mai a jihar Niger dake arewa ta tsakiyar Najeriya
Mata 1,629 ne a Najeriya suka amfana da shirin aikin lalurar yoyon fitsari kyauta karkashin kulawar gwamnati