Sinawa sun je yawon bude ido a cikin gida fiye da sau biliyan 5.6 a bara
Adadin wadanda suka mutu sakamakon gobarar da ta tashi a lardin Bolu na kasar Turkiye ya karu zuwa 76
Kasar Sin ta mallaki tashoshin sadarwar 5G miliyan 4.25
Qatar: Za a yi musayar fursunoni zagaye na biyu bayan tsagaita wuta a Gaza
An wallafa littafin tunanin Xi Jinping a kan wayewar kai game da kiyaye lafiyar muhalli