Mukaddashiyar shugaban Venezuela ta yi godiya da aniyar Sin ta ba su agaji
Wang Yi: Sin a shirye take ta yi aiki da mambobin BRICS don tinkarar kalubalen da duniya ke fuskanta
Tattaunawa na ci gaba da cijewa yayin da Trump ke fuskantar cikar wa’adin kwanaki 60 kan kawo karshen yakin Iran
Shugaban Saliyo: Sin na neman samun ci gaba tare da Afirka a bisa matakinta na soke harajin kwastam
Bangaren Sin ya bukaci a gaggauta ingiza kokarin kwantar da hankali a Libya ta hanyar siyasa