An yi kira da a zurfafa hadin gwiwa domin bunkasa zirga-zirgar jiragen sama a Africa
Sudan ta Kudu ta yi maraba da sabon rukunin jami’an lafiya daga Sin tare da karrama wadanda suka kammala aiki a kasar
Gwamnatin jihar Kano na shirin samar da karin sansanonin soja a kananan hukumomin da suke fuskantar barazanar ’yan bindiga
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta kebe tsabar kudi naira biliyan 200 wajen daidaita farashin kayan abinci a kasa
Sin da Rwanda sun kaddamar da hanyar da aka fadada da inganta ta a Kigali