Kasar Sin na maida hankali kan daidaita sabanin cinikayya tsakaninta da EU ta hanyar yin shawarwari
Dandalin Xiangshan na Beijing zai kira taron share fage daga ranar 7 zuwa 9 ga Mayu
Za a wallafa muhimmiyar makalar shugaba Xi Jinping a mujallar Qiushi ta farkon watan Mayu
Shugaba Xi ya jaddada bukatar fadada bincike domin karfafa tushen ci gaban Sin a fannonin kimiyya da fasaha
Wakilin Sin: Kamata ya yi a sanya ido game da gaggawar kara karfin soja da Japan ke yi