Shugaba Xi ya jaddada bukatar fadada bincike domin karfafa tushen ci gaban Sin a fannonin kimiyya da fasaha
Wakilin Sin: Kamata ya yi a sanya ido game da gaggawar kara karfin soja da Japan ke yi
Sokewa kasashen Afirka haraji gaba daya da Sin za ta yi mataki ne na yin watsi da ra'ayin cimma ribar bangare daya
Kawar da haraji kan hajojin Afirka da ake shigarwa kasar Sin zai samar da sabbin damammakin ci gaba ga kasashen nahiyar
Ma'aikatar harkokin wajen Rasha: Taron yanke hukunci na Tokyo na da muhimmanci a tarihin bil'adama