Wadanda suka mutu a harin Amurka da Isra'ila kan makarantar 'yan mata a Iran sun karu zuwa 57
Rundunar IRGC ta Iran ta ce ta riga ta kai harin makamai masu linzami da na jirage marasa matuki ga Isra’ila
Gidan talabijin: Kashi na farko na harin Isra'ila kan Iran zai kammala cikin kwanaki 4
Ministan wajen Oman: Iran ta amince "ba za ta sake mallakar kayan da za a iya kera bam na nukiliya ba"
Isra'ila ta ce ta kaddamar da farmakin “riga-kafi” a kan Iran