Mutane 14 sun rasu sakamakon hari da ake zargin ‘yan awaren Kamaru da aikatawa
An yi bikin murnar kaddamar da shekarar musayar al’adu da cudanyar jama’a ta Sin da Afirka a Afirka ta Kudu
Sama da mata dubu biyar ne suka amfana da tallafin naira dubu 50 kowanne domin habaka harkokin kasuwancinsu a jihar Kano
An bude makarantu a jihar Niger bayan an rufe su a watan Nuwanban 2025
Wang Yi ya yi bayani game da ziyarar aikinsa a wasu kasashen Afirka