Ukraine ta karbar garantin tsaro daga Amurka da Turai in ji shugaba Zelensky
An sassauto da tutar kasar Australia zuwa rabin sanda domin nuna alhinin wadanda suka rasu sakamakon harbe-harben bakin tekun Bondi
Yarima mai jiran gado kuma firaministan Saudiyya ya gana da ministan wajen kasar Sin
A kalla mutane 12 sun rasu sakamakon harin ‘yan bindiga a jihar New South Wales ta kasar Australia
Wakilin musamman na shugaban kasar Sin ya halarci taron kasa da kasa na shekarar zaman lafiya da aminci a Turkmenistan