Afirka ta Kudu ta shirya karbar bakuncin taron shugabannin kungiyar G20
’Yan bindiga sun kai hari kan wata makarantar sakandaren ’yan mata a Nijeriya tare da sace dalibai fiye da 10
Gwamnatin jihar Kano ta sake sabunta tsarin majalissar masarautar jihar
Akalla mutane 40 sun rasu sakamakon karyewar gada a wata mahakar ma’adani a jamhuriyar dimokaradiyyar Congo
Najeriya da Benin sun sha alwashin kara mayar da hankali wajen tabbatar da tsaro a mashigin ruwan tekun Guinea