Manoman rani a jihar Katsina su dubu hudu ne suka amfana da tallafin kayan aikin gona daga gwamantin jihar
Gwamnatin jihar Kano ta amince da kashe naira biliyan 19 domin gudanar da wasu muhimman ayyukan raya kasa
Sin ta yi Allah wadai da illata fararen hula tare da fatan gaggauta kawo karshen yaki a Sudan
Za a dawo da tattaunawar zaman lafiya tsakanin gwamnatin DR Congo da ‘yan tawayen M23 a Doha
Masana kimiyya na Sin da Turai sun hadu domin lalubo hanyoyin zurfafa hadin gwiwa a fannin kimiyya da fasaha