Za a dawo da tattaunawar zaman lafiya tsakanin gwamnatin DR Congo da ‘yan tawayen M23 a Doha
An kaddamar da shirin bayar da tallafin rayuwa ga tsofaffi da mata masu juna biyu a jihar Jigawa
Shugaban tarayyar Najeriya ya amince da amfani da tsarin kasa na karbar kudade daga kamfanonin da suke dumama yanayi
Gwamnatin Masar ta kaddamar da gidan tarihi mafi girma a duniya
Hukumar raya yankin arewa maso yamma ta ce tana da tsare tsare masu yawan gaske domin habaka sabbin dabarun noma a shiyyar baki daya