Shugaban hukumar zartarwar AU ya taya Peter Mutharika murnar lashe zaben shugabancin Malawi
Gwamnatin jihar Katsina ta sanya dokar ta baci a banagororin ilimi da tsaro da sufuri da samar da ayyukan yi
Gwamnatin jihar Kano ta sha alwashin biyan naira biliyan 48 bashin da ma’aikatan da suka yi ritaya da kuma wadanda suka mutu ke binta
Ofishin jakadancin Sin a Najeriya ya shirya babbar liyafa don murnar cika shekaru 76 da kafuwar jamhuriyar jama'ar kasar Sin
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta ce za ta dawo da aikin hakar mai a yankin Ogoni