Shugaban hukumar zartarwar AU ya taya Peter Mutharika murnar lashe zaben shugabancin Malawi
Ana damuwa kan yadda ake samun karancin fitowar jama’a domin karbar katin rijistar zabe a jihar Kaduna
Gwamnatin jihar Kano ta sha alwashin biyan naira biliyan 48 bashin da ma’aikatan da suka yi ritaya da kuma wadanda suka mutu ke binta
Ofishin jakadancin Sin a Najeriya ya shirya babbar liyafa don murnar cika shekaru 76 da kafuwar jamhuriyar jama'ar kasar Sin
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta ce za ta dawo da aikin hakar mai a yankin Ogoni