Gwamnatin jihar Katsina ta yi tayin daukar nauyin karatun likitanci da aikin jinya ga wasu ’yan asalin jihar
Firaministan jamhuriyar Afirka ta Tsakiya ya yi fatan ci gaba da zurfafa hadin gwiwa mai amfani tare da kasar Sin a dukkan fannoni
An bude taron baje kolin cinikayya da zuba jari na Sin da Afirka ta kudu a Johannesburg
Mali da Burkina Faso da Nijar sun janye daga yarjejeniyar da ta kafa kotun ICC
An kaddamar da cibiyar horar da fasahohin likitancin gargajiyar Sin a Chadi