Kimanin buhunan abinci dubu 55 da kasar Sin ta ba da tallafi sun isa zirin Gaza cikin rukunoni
Ministan wajen Sin ya gana da tawagar ‘yan majalisar dokokin Amurka
Xi ya bukaci hada karfi da karfe wajen gina yankin Xinjiang ya zama mafi kyau
Aikin ba da ilimi na tushe na kasar Sin ya kai matsakaicin matsayi na kasashe masu arziki a duniya
Wakilin Sin ya yi kira da a kai zuciya nesa dangane da kutsen da ake zargin jirgin saman yakin Rasha ya yi a Estonia