Kasar Sin ta yaba wa gwamnatin Afirka ta Kudu bisa himmar sauya mazaunin cibiyar Taiwan a kasar
Li Qiang: Sin ba za ta nemi sabon matsayi ko fifiko a yayin tattaunawa karkashin WTO ba
Firaministan jamhuriyar Afirka ta Tsakiya ya yi fatan ci gaba da zurfafa hadin gwiwa mai amfani tare da kasar Sin a dukkan fannoni
Kimanin buhunan abinci dubu 55 da kasar Sin ta ba da tallafi sun isa zirin Gaza cikin rukunoni
Ministan wajen Sin ya gana da tawagar ‘yan majalisar dokokin Amurka