Gwamnatin jihar Katsina ta yi tayin daukar nauyin karatun likitanci da aikin jinya ga wasu ’yan asalin jihar
Daga shekara ta 2025 wadanda ake tsare da su a gidajen gyaran hali dake Kano za su fara karatun digiri
Firaministan jamhuriyar Afirka ta Tsakiya ya yi fatan ci gaba da zurfafa hadin gwiwa mai amfani tare da kasar Sin a dukkan fannoni
Kimanin buhunan abinci dubu 55 da kasar Sin ta ba da tallafi sun isa zirin Gaza cikin rukunoni
An bude taron baje kolin cinikayya da zuba jari na Sin da Afirka ta kudu a Johannesburg