Kasar Sin ta bukaci Japan ta gaggauta lalata makamanta masu guba da aka yi watsi da su
An kaddamar da cikakken aikin daukar rahotannin CMG kan taron kolin Tianjin na SCO
Jimillar kudaden jigilar kayayyaki a watanni 7 na farkon bana a Sin ta zarce RMB yuan tiriliyan 200
Ma’aikatar kasuwanci ta Sin: Kamfanonin kasar sun kafa rassansu sama da dubu 3 a sauran kasashe membobin kungiyar SCO
Za a gayyaci Sinawa masu kishin kasa na yankin Taiwan na kasar Sin su halarci faretin cika shekaru 80 da samun nasarar yaki da kutsen Japan