An kaddamar da cikakken aikin daukar rahotannin CMG kan taron kolin Tianjin na SCO
Jimillar kudaden jigilar kayayyaki a watanni 7 na farkon bana a Sin ta zarce RMB yuan tiriliyan 200
Za a gayyaci Sinawa masu kishin kasa na yankin Taiwan na kasar Sin su halarci faretin cika shekaru 80 da samun nasarar yaki da kutsen Japan
Kasar Sin ta yi watsi da kiran shiga tattaunar kwance damarar nukiliya tare da Amurka da Rasha
Kamfanoni 2000 na duniya za su halarci baje kolin CIFTIS na 2025