An bude gasar wasannin ta duniya ta 2025 a Chengdu
Kasar Sin ta kammala gwajin farko na sauka da tashin kumbon binciken duniyar wata mai dauke da bil adama
Cinikayyar kayayyaki a kasar Sin ta karu da kashi 3.5 cikin 100 cikin watanni 7 na farkon shekarar nan
Tallafin kammala makarantun share fagen shiga firamare na gwamnatin kasar Sin zai amfani mutane kimanin miliyan 12
Sin ta lashi takobin zurfafa hadin gwiwa da Brazil