Jihar Lagos ta haramta amfani da kayayyakin roba da ake amfani da su sau daya
An kashe 'yan ta'adda fiye da 80 a cikin hare-haren ta'addanci a wasu yankunan kasar Mali
Za a kashe sama da dala miliyan 1.5 wajen kafa kamfanin sarrafa siminti a jihar Bauchi
Tawagar likitoci ta Sin ta ba da horon fasahar likitancin gargajiya ta Sin a Nijar
Shugabannin Afrika sun bukaci rungumar makamashin nukiliya wajen ingiza ci gaba