Ministan tsaron Najeriya ya ce lokaci ya yi da za a karfafa matakan tsaro ta sama da ruwa da kasa da kuma ta yanar gizo
An gudanar da bikin musayar al'adu albarkacin cika shekaru 70 da kulla huldar diflomasiyya tsakanin Sin da Masar
'Yan Najeriya 269 sun koma gida gabanin cikar wa’adin masu zanga-zangar kyamar baki a Afirka ta Kudu
A kalla mutane biyar sun rasu sakamakon ambaliya ruwa a birnin Accra na kasar Ghana
Uganda za ta kwaso 'yan kasarta 746 daga Afirka ta Kudu bisa rikicin nuna kyamar baki