Tawagar jami’an lafiya ta Sin a Saliyo ta fara horar da ma’aikatan jinya dabarun likitancin gargajiya na Sin
Ministan lafiya na DRC ya gode wa Sin bisa tura kwararrun likitoci kasar don tallafa wa dakile Ebola
Kusan mutane 500 sun rasu sakamakon harbuwa da cutar Ebola a DRC
Tawaga ta biyu ta kwararrun kasar Sin ta sauka a janhuriyar dimokaradiyyar Congo domin karfafa yaki da cutar Ebola
An kaddamar da cibiyar lura da harkokin ‘yan kasa mazauna ketare a Somaliya bisa tallafin kasar Sin