Harin mayakan RSF kan wata kasuwa a EL Fasher ya yi sanadin rayuka 14
Shugaban tarayyar Najeriya ya bayar da umarnin gyara dukkan gadojin da suka karye sakamakon ambaliyar ruwan garin Mokwa
Bangarorin Sudan dake dauki ba dadi sun zargi juna da kai hari kan jerin gwanon motocin MDD
Gwamnatin Najeriya: ko kadan ambaliyar ruwan Mokwa ba shi da alaka da sako ruwa daga dama-daman dake yankin
News 24: Zargin da Amurka ta yi wai Afirka ta Kudu game da wariyar launin fata kan fararen fata karya ce