Bangarorin Sudan dake dauki ba dadi sun zargi juna da kai hari kan jerin gwanon motocin MDD
Gwamnatin Najeriya: ko kadan ambaliyar ruwan Mokwa ba shi da alaka da sako ruwa daga dama-daman dake yankin
Mohammed Idris: Tuni ’yan Najeriya suka fara ganin haske a manufofi da tsare-tsaren gwamnati
Rundunar sojin Nijeriya ta hallaka ‘yan fashin daji 20 yayin wani samame
Sin da Masar sun cimma yarjejeniyar kafa cibiyar harkokin kasuwanci ta sabon birnin Masar