Shugabannin kiristoci na jihohi 19 dake arewacin Najeriya sun yaba da matakan da ake bi wajen samun fahimta tsakanin mabambantan addinai a shiyyar
Ministocin harkokin wajen kasashen AES na shirin tattaunawa da kasar Rasha
Masana kimiyya na Afrika sun tattauna game da tasirin AI cikin tsare-tsaren kiwon lafiya
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta ce ta yi nasarar kara megawatt 2,000 na wuta a kan megawatt 4,000 da ake da su
Sabbin motocin Bas 100 masu aiki da lantarki sun fara jigilar fasinjoji a birnin Addis Ababa