Ministocin harkokin wajen kasashen AES na shirin tattaunawa da kasar Rasha
Masana kimiyya na Afrika sun tattauna game da tasirin AI cikin tsare-tsaren kiwon lafiya
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta ce ta yi nasarar kara megawatt 2,000 na wuta a kan megawatt 4,000 da ake da su
Gwamnatin jihar Katsina ta sha alwashin kare martabar masarautu da kuma al’adun da aka gada da jimawa
Sin da Zambiya sun daddale yarjejeniyar fitar da kwarurun macadamia nuts