Sin ta yi gargadi mai tsanani ga Philippines dangane da shiga sararin samaniyarta ba bisa ka'ida ba
Za a gudanar da taron APEC na 2026 a Nuwamba a Shenzhen na Sin
Kasar Sin ta yi kira ga kasashen duniya su taimaka wa kasashen yankin tsakiyar Afrika karfafa tsaronsu
Kalaman kuskure na firaministar Japan dangane da yankin Taiwan na Sin sun sha suka da zargi daga cikin kasar
Shugabannin Sin sun yi taron koli na tattauna aikin raya tattalin arziki don tsara abubuwan da za a aiwatar a 2026